Manyan canje-canje sun wakana: SANU coin sun samar da damar shigar dakudaden kashe daban daban da kuma samun fadadawa kasashe duniya. 🌍✨
- Kian Smith
- Apr 23
- 2 min read
SANU Coin ya yi imanin cewa dukiya ta gaske ya kamata ta kasance ana samunta
cikin sauki batare da an wahala ba a duk inda mutum yake kuma da kankanin kudi
mutum zai iya faraway. Kadan daga cikin manyan gyaran da muka samar a SANU Coin sune, tsari mai saukin sarrafawa, da sassauci, da kuma damar maki masu yawa.
Ko kun jima a tsarin SANU ko kuma yanzu kuka shigo tsarin, ga tsaruka sabbi da ya
kamata ku sani da kuma dalilai da suka kasance masu muhimmanci.

Here’s What’s New:
✅ Yanzu yana bada damar anfani kudaden kasashe
Yanzu Sanu ya kuma samun wayewa da kuma karbuwa cikin kasahen duniya. A
cikin sabon shigowar manhajar da muka saki, zaka sami damar buda darajar zinare
da azurfarka dake ajiye damu har kimanin kasashe har 8 a lokaci daya.
Wannan yana nufin zaku iya duba asusunka cikin kudaden kashen da muke anfani
dasu. Ka zabi wanda wafi ma’ana a tare dakai sai ka duba a ko yaushe. ko kuna
cikin Najeriya, Amurka, Burtaniya, UAE, da sauran wasu kasashen. Duk dan samar
muku hanya mafi sauki wajen mu’amala da manhajar sanu.

✅ Cikakken masaniya akan abokan kasuwancinmu domin tsananta tsaro
Yayin da SANU ke kara girma, haka ma alhakin kare hannun jarinku. SANU yana
gabatar da ingantattun fasalin Sanin Abokin Cinikayyan mu (KYC) a manhajar.
Waɗannan sabon tsarin ya bamu damar samar da daidaito akan ƙa'idodin duniya
akan tsaro, kuma muna tabbatar da cewa SANU amintaccen manhaja ga abokan
kasuwancin mu da kowa.
Tsarin ya zama mai sauƙi da tsaro. Kuma zamu sanar daku matakai daki daki akan
manhajar. Wannan wata hanya ce da SANU ke aiki don gina kyakkyawar mu’amala
da tsaro ga dukiyarku.

✅ Fara mallakar zinariya da azurfa da kudi mafi karancin $ 0.06 kawai
haka yake, kun karanta wannan daidai. Tare da SANU Coin, zaku iya fara siyan
zinariya a zahiri ko azurfa mafi karancin kudi $ 0.06. ba abu ne mai sauki ba, gina
abu mai Daraja mara iyaka.
Duk dukiyarku tana dauke da zinare da azurfa na Zahiri a asusun ajiyarmu masu
cikakkun tsari, kuma Kanada damar karbar dukiyarku a duk inda garinda kake
wanda muke iya bayarwa. Manhajar a tsafatace take kuma akwai kwanciyar hankali
tare da ita, an ginata akan daidai da kwarewa.

Menene abu na gaba?
Ayanzu muka far samarda sabbin cigaba a manhajar. SANU yana kara kokarin
fadada manhajar don ya zama mafi sauki, da saurin gudanar da cinikayya, da kuma
samar da damarmaki ga abokan kasuwancinmu na duniya baki daya. Kuma da
gaske ne akwai wasu sanarwa masu ban kayatarwa da ke zuwa nan ba da daɗewa
ba.
Shirye kuke don fara amfani da manhajar?
Idan bakuda manhajar Sanu Coin ba, yanzu shine lokacin da ya dace don dauko
manhajar.